12-18 ga Satumba
1 SARAKUNA 11-12
Waƙa ta 137 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Yi Zaɓi Mai Kyau Idan Za Ku Yi Aure”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sar 12:21-24—Wane darasi ne muka koya daga biyayyar da Sarki Rehobowam ya yi? (w18.06 14 sakin layi na 1-4)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sar 12:21-33 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke yadda za mu soma nazari na musamman. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka ci gaba da nazarin da kuka soma sa’ad da ka haɗu da mutumin a karo na farko. Ka yi amfani da darasi na 1 na ƙasidar nan, Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 11)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 07 batu na 4 (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
“Aure Dangantaka Ce da Ake Yi Muddin Rai”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Yadda Za Ka Yi Shirin Yin Aure—Kashi na 3: ‘Ka Yi Lissafi.’
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 19 batu na 1-4
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 63 da Addu’a