DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Asa Ya Kasance da Ƙarfin Zuciya, Kai fa?
Asa ya sa ƙwazo wajen kāre bauta ta gaskiya (1Sar 15:11, 12; w12 8/15 8 sakin layi na 4)
Asa ya nuna cewa bautarsa ga Jehobah tana da muhimmanci fiye da dagantakarsa da iyalinsa (1Sar 15:13; w17.03 19 sakin layi na 7)
Duk da cewa Asa ya yi kurakurai, Jehobah ya ɗauke shi a matsayin mai aminci don halayensa masu kyau (1Sar 15:14, 23; it-1-E 184-185)
KA TAMBAYI KANKA: ‘Ina saka ƙwazo a ibadata ga Jehobah? Ina ƙin tarayya da mutane har da dangina da suka daina bauta wa Jehobah?’—2Yo 9, 10.