31 ga Oktoba–6 ga Nuwamba
2 SARAKUNA 3-4
Waƙa ta 151 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ki Ɗauko Ɗanki”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sar 4:38—Su waye ne “ƙungiyar annabawa”? (mwbr22.09-HA an ɗauko daga it-2 697 sakin layi na 2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sar 3:1-12 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 17)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gabatar da (amma kar ka kunna) bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 20)
Jawabi: (minti 5) w13 8/15 28-29—Jigo: Ta Yaya Za Mu Yi Koyi da Yadda Elisha Ya Nuna Tawali’u a Hidimarsa? (th darasi na 15)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Kasance da Bege Har Lokacin da Za A Ta da Matattu”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Me Zai Taimaka Idan Wani Naka Ya Rasu?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 25
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 139 da Addu’a