11-17 ga Satumba
ESTA 3-5
Waƙa ta 85 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Taimaka wa ꞌYanꞌuwa Su Ƙware Sosai”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Es 4:12-16—Ta yaya muke ƙoƙari mu sami ꞌyancin bauta wa Jehobah kamar Esta da Mordekai? (kr 161 sakin layi na 14)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Es 3:1-12 (th darasi na 2)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Mulkin Allah—Mt 14:19, 20. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin yadda muke yin nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane kyauta kuma ka ba shi katin nazarin Littafi Mai Tsarki. (th darasi na 16)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 12 gabatarwa da batu na 1-3 (th darasi na 15)
RAYUWAR KIRISTA
Ka Zama Abokin Jehobah—Esta Tana da Ƙarfin Zuciya: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Saꞌan nan in zai yiwu, ka tambayi yaran da ka zaɓa: A wace hanya ce za ku so ku yi koyi da Esta?
Bukatun Ikilisiya: (minti 10)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 57
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 125 da Adduꞌa