Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Taimaka wa ꞌYanꞌuwa Su Ƙware Sosai

Ku Taimaka wa ꞌYanꞌuwa Su Ƙware Sosai

Mordekai yana da gaba gaɗi kuma ya kasance da aminci ga Jehobah (Es 3:2-4; ia 131 sakin layi na 18)

Ya taimaka wa Esta ta san yadda za ta iya taimaka wa mutanenta (Es 4:7, 8; ia 132-133 sakin layi na 21, 23)

Mordekai ya ƙarfafa Esta ta kasance da ƙarfin zuciya kuma ta dogara ga Jehobah (Es 4:12-14; ia 133 sakin layi na 22-23)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Shin kalmomina da ayyukata suna taimaka wa wasu a ikilisiya su ƙware sosai ne?’