16-22 ga Oktoba
AYUBA 6-7
Waƙa ta 33 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Me Za Ka Yi Idan Ka Gaji da Rayuwa?”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Ayu 6:29—Mene ne zai taimaka mana mu guji shariꞌanta ꞌyanꞌuwanmu? (w20.04 16 sakin layi na 10)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 6:1-21 (th darasi na 2)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 7)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 11)
Jawabi: (minti 5) w22.01 12-13 sakin layi na 15-18—Jigo: Ka Ƙware Wajen Koyarwa Kamar Yakub—Ka Yi Amfani da Misalai Masu Kyau. (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
“Jehobah Yana Kuɓutar da Waɗanda Suka Fid da Zuciya”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff bitar sashe na 4
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 143 da Adduꞌa