Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

18-24 ga Satumba

ESTA 6-8

18-24 ga Satumba

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Darasi Mai Kyau na Yin Magana Yadda Ya Kamata”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Es 7:4—Ta yaya sarkin zai yi hasara idan aka kakkashe Yahudawan? (w06 3/1 31 sakin layi na 2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Es 8:9-17 (th darasi na 5)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA