DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Darasi Mai Kyau na Yin Magana Yadda Ya Kamata
Esta ta jira don ta sami lokacin da ya dace ta yi magana (Es 7:2; ia 140 sakin layi na 15-16)
Ta yi magana cikin basira da kuma ban girma (Es 7:3; ia 140 sakin layi na 17)
Ta fito fili ta faɗi gaskiya (Es 7:4; ia 141 sakin layi na 18-19)
KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan yi koyi da Esta idan ina magana da iyayena ko ꞌyanꞌuwana ko dangina?’