23-29 ga Oktoba
AYUBA 8-10
Waƙa ta 107 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ƙauna Marar Canjawa ta Allah Za Ta Kāre Mu Daga Ƙarairayin Shaiɗan”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Ayu 9:32—Mene ne ya kamata mu yi idan muka karanta wani abu a Littafi Mai Tsarki da ba mu fahimta ba? (w10 10/15 6-7 sakin layi na 19-20)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 9:20-35 (th darasi na 11)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 17)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, kuma ku ɗan tattauna “Yadda Za Ka Amfana Daga Waɗannan Darussan Littafi Mai Tsarki.” (th darasi na 3)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 16 batu na 6 da Wasu Sun Ce (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Taimaka wa Waɗanda Ba Su da Addini ko Ba Su Yarda da Allah Ba Su Koya Game da Mahaliccinsu”: (minti 10) Tattaunawa da bidiyo.
Bukatun Ikilisiya: (minti 5)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr Wasiƙa Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu da babi na 1 sakin layi na 1-10
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 64 da Adduꞌa