25 ga Satumba–1 ga Oktoba
ESTA 9-10
Waƙa ta 102 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ya Yi Amfani da Ikonsa ba Tare da Son Kai Ba”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Es 9:15, 16—Me ya sa Yahudawan ba su kwashi ganima ba? (w06 3/1 31 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Es 9:1-14 (th darasi na 11)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. (th darasi na 6)
Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Sai ka ba da ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, kuma ka nuna yadda muke nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane. (th darasi na 13)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 12 gabatarwa na Ka Yi Bincike Sosai da batu na 4 (th darasi na 19)
RAYUWAR KIRISTA
“Dattawan da Suke Ƙoƙari Su Taimaka wa Bayin Jehobah”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 59 batu na 1-5
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 55 da Adduꞌa