DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ku Yi Ƙoƙari Ku Zama Masu Sauƙin Kai Kamar Esta
[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Esta.]
Esta kyakkyawa ce sosai (Es 2:7)
Esta ta kasance da sauƙin kai duk da cewa an yaba mata kuma mutane suna ta hura mata kai (Es 2:9, 15; w17.01 25 sakin layi na 11; ia 130 sakin layi na 15)
KA TAMBAYI KANKA, ‘Mene ne abubuwan da nake faɗa da ayyukana suke nunawa game da yadda nake ɗaukan kaina?’—w17.01 25 sakin layi na 12.