9-15 ga Oktoba
AYUBA 4-5
Waƙa ta 121 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Guji Labaran Ƙarya”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Ayu 4:4—Wane irin misali mai kyau ne Ayuba ya kafa wa Kiristoci a yau? (w03-E 5/15 22 sakin layi na 5-6)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 5:1-27 (th darasi na 10)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. (th darasi na 4)
Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka nuna wa mutumin yadda zai iya samun bayanai a dandalin jw.org. (th darasi na 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 16 batu na 5 (th darasi na 16)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 60
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 38 da Adduꞌa