14-20 ga Oktoba
ZABURA 96-99
Waƙa ta 66 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Ku Yi Shelar Labari Mai Daɗi!
(minti 10)
Ku gaya wa mutane game da labari mai daɗi (Za 96:2; w11 4/1 6 sakin layi na 1-2)
Ku koya musu game da Ranar Hukunci (Za 96:12, 13; w12 10/1 24 sakin layi na 1)
Ku gaya musu game da nufin Jehobah na sa duniyar nan ta cika da mutanen da suke ɗaukaka shi (Za 99:1-3; w12 9/15 12 sakin layi na 18-19)
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
Za 96:1—Mene ne furucin nan “sabuwar waƙa” yake nufi a yawancin wuraren da aka rubuta? (it-2-E 994)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) Za 98:1–99:9 (th darasi na 11)
4. Yin Niyya Sosai—Abin da Yesu Ya Yi
(minti 7) Tattaunawa. Ku kalli BIDIYON, sai ku tattauna lmd darasi na 10 batu na 1-2.
5. Yin Niyya Sosai—Ka Yi Koyi da Yesu
(minti 8) Tattaunawa da ke lmd darasi na 10 batu na 3-5 da “Ka Kuma Karanta.”
Waƙa ta 9
6. Bukatun Ikilisiya
(minti 15)
7. Nazarin Littafi Mai Tsarki
(minti 30) kr babi na 17 sakin layi na 19-20, akwatin da ke shafi na 187 da 188-191