21-27 ga Oktoba
ZABURA 100-102
Waƙa ta 37 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Ku Riƙa Godiya don Ƙauna Marar Canjawa Ta Jehobah
(minti 10)
Ku nuna kuna ƙaunar Jehobah sosai (Za 100:5; w23.03 12 sakin layi na 18-19)
Ku guji yin abubuwan da za su ɓata abokantakarku da Jehobah (Za 101:2, 3; w23.02 17 sakin layi na 10)
Ku guji waɗanda suke ɓata sunan Jehobah da ƙungiyarsa (Za 101:5; w11 7/15 16 sakin layi na 7-8)
KA TAMBAYI KANKA, ‘Yadda nake amfani da dandalin sada zumunta zai iya ɓata dangantakata da Jehobah?’
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
Za 102:6—Me ya sa marubucin Zabura nan ya ce yana kama da wani babban tsuntsu? (it-2-E 596)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) Za 102:1-28 (th darasi na 12)
4. Fara Magana da Mutane
(minti 3) WAꞌAZI GIDA-GIDA. (lmd darasi na 2 batu na 3)
5. Komawa Ziyara
(minti 5) WAꞌAZI GIDA-GIDA. Ka tambayi mutumin ko zai so a yi nazari da shi. (lmd darasi na 9 batu na 4)
6. Ka Bayyana Imaninka
(minti 4) Gwaji. ijwbq talifi na 129—Jigo: An Canja Sakon da Ke Cikin Littafi Mai Tsarki Ne? (th darasi na 8)
Waƙa ta 137
7. ‘Na Manne Maka; Kana Rike da Ni’
(minti 15)
Tattaunawa. Ku kalli BIDIYON. Sai ka tambayi masu sauraro:
Ta yaya Anna ta nuna ƙauna marar canjawa?
Ta yaya za mu iya yin koyi da ita?