11- 17 ga Yuli
ZABURA 69-73
Waƙa ta 92 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Bayin Jehobah Suna da Himma a Bauta ta Gaskiya”: (minti 10)
Za 69:9—Ya kamata mutane su ga cewa muna da himma a bauta ta gaskiya (w10 12/15 7-11 sakin layi na 2-17)
Za 71:17, 18—Manya za su iya taimaka wa matasa su kasance da himma (w14 1/15 23-25 sakin layi na 4-10)
Za 72:3, 12, 14, 16-19—Himma tana sa mu gaya wa mutane abin da Mulkin Allah zai yi wa ’yan Adam (w15 11/1 16 sakin layi na 3; w10 8/15 32 sakin layi na 19-20)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Za 69:4, 21—Ta yaya waɗannan ayoyin suka cika a kan Almasihu? (w11 8/15 11 sakin layi na 17; w11 8/15 15 sakin layi na 15)
Za 73:24—Ta yaya Jehobah yake girmama bayinsa? (w13 2/15 25-26 sakin layi na 3-4)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 73:1-28
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba wp16.4—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba wp16.4
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 5 sakin layi na 3-4
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 140
“Za Ka Iya Hidimar ta Shekara Ɗaya?”: (minti 15) Ka fara tattauna talifin da kuma “Tsarin Ayyuka na Hidimar Majagaba na Kullum.” Bayan haka, sai ka saka da kuma tattauna bidiyon da ke dandalin jw.org mai jigo Ka Zaɓi Hidimar da Za Ta Amfane Ka Har Abada.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 19 sakin layi na 17-31, akwatin da ke shafi na 170, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 171
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 123 da Addu’a