ZABURA 69-73
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Bayin Jehobah Suna da Himma a Bauta ta Gaskiya
Ya kamata mutane su ga cewa muna da himma a bauta ta gaskiya
69:9
-
Dauda ya kasance da himma a duk rayuwarsa
-
Dauda bai ƙyale mutane su ɓata sunan Jehobah ba
Manya za su iya taimaka wa matasa su kasance da himma
71:17, 18
-
Wataƙila Dauda ne ya rubuta wannan zaburar kuma ya nuna cewa yana son ya ƙarfafa tsara na gaba
-
Iyaye da kuma Kiristocin da suka manyanta za su iya koyar da yara da matasa
Himma tana sa mu gaya wa mutane abin da Mulkin Allah zai yi wa ’yan Adam
72:3, 12, 14, 16-19
-
Aya ta 3
—Kowa zai yi zaman lafiya -
Aya ta 12—Za a ceci matalauta
-
Aya ta 14—Ba za a ƙara yin zalunci ba
-
Aya ta 16—Kowa zai sami isashen abinci