Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 74-78

Ka Tuna da Ayyukan Jehobah

Ka Tuna da Ayyukan Jehobah

Yin bimbini a kan abubuwa musu kyau da Jehobah ya yi yana da muhimmanci

74:16; 77:6, 11, 12

  • Yin bimbini a kan abin da muka karanta a Littafi Mai Tsarki yana taimaka mana mu fahimci abin sosai kuma mu daraja abubuwan da muke koya daga Jehobah

  • Yin tunani mai zurfi game da Jehobah zai sa mu riƙa tunawa da ayyukansa da kuma begen samun rai na har abada

Ayyukan Jehobah su ne:

74:16, 17; 75:6, 7; 78:11-17

  • Halitta

    Idan muka ci gaba da koyo game da halittu, za mu kusaci Jehobah sosai

  • Masu ja-gora a ikilisiya

    Ya kamata mu riƙa biyayya ga waɗanda Jehobah ya naɗa su yi ja-gora a ikilisiya

  • Ceto

    Yin bimbini a kan yadda Jehobah ya ceci bayinsa zai ƙarfafa bangaskiyarmu cewa yana so ya ceci bayinsa kuma yana da ikon yin hakan