Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

16-22 ga Yuli

LUKA 10-11

16-22 ga Yuli
  • Waƙa ta 100 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Kwatanci Game da Basamariye Mai Kirki”: (minti 10)

    • Lu 10:​29-32​—Da farko wani Firist ya zo ya wuce, bayan shi sai wani daga zuriyar Lawi ma ya wuce, dukansu sun ƙi su taimaka wa Bayahuden da ɓarayi suka yi masa dūka [Ka saka bidiyon Luka 10:30 a nwtsty.] (w02 9/1 23-24 sakin layi na 14-15)

    • Lu 10:​33-35​—Wani Basamariye ya nuna ma Bayahuden ƙauna (duba bayanin Lu 10:​33, 34 a nwtsty)

    • Lu 10:​36, 37​—Mu riƙa ƙaunar kowa da kowa, ba kawai waɗanda suke da arziki kamar mu ko waɗanda launin fatarmu ko ƙabilarmu ko kuma ƙasarmu ɗaya ba (w98 7/1 31 sakin layi na 2)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Lu 10:18​—Me Yesu yake nufi sa’ad da ya gaya wa mabiyansa guda 70 cewa: “Na ga Shaiɗan ya faɗo daga sama kamar walƙiya”? (duba bayanin a nwtsty; w08 3/15 31 sakin layi na 11)

    • Lu 11:​5-9​—Wane darasi ne muka koya game da addu’a a kwatancin da Yesu ya yi game da wani mutum mai naciya? (duba bayanin a nwtsty)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 10:​1-16

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Maigidan ya ƙi saurarar wa’azin kuma ya ba da hujjar da mutane a yankinku suka saba bayarwa.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Maigidan ya gaya maka cewa yana cin abinci.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

RAYUWAR KIRISTA