Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

RAYUWAR KIRISTA

Kada Mu Saka Hannu a Harkokin Siyasa? (Mi 4:⁠2)

Kada Mu Saka Hannu a Harkokin Siyasa? (Mi 4:⁠2)

Kwatancin da Yesu ya yi game da Basamariye ya tuna mana cewa Jehobah ba ya son ƙai kuma yana son ‘mu kyautata wa dukan mutane,’ wato waɗanda kabilarsu ko yarensu ko ƙasarsu ko matsayinsu ko kuma addininsu ba ɗaya da namu ba.​—Ga 6:10; A. M. 10:34.

KU KALLI BIDIYON NAN KADA MU SAKA HANNU A HARKOKIN SIYASA (MI 4:2), BAYAN HAKA, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  • Ta yaya muka sani cewa littafin Mikah 4:2 yana kwatanta abin da yake faruwa da mutanen Allah a zamaninmu?

  • Me ƙin saka hannu a siyasa ya ƙunsa kuma me ya sa hakan yake da muhimmanci?

  • Ta yaya Ru’uyar da aka yi wa Yohanna 13:​16, 17, suka nuna cewa idan ba mu yi hankali ba siyasa ta wannan duniyar za ta shafi tunaninmu da ma halinmu?

A waɗanne hanyoyi uku ne za mu iya saka hannu a siyasa idan ba mu yi hankali ba?