Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

2-8 Yuli 

LUKA 6-7

2-8 Yuli 
  • Waƙa ta 109 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Bayar da Zuciya Ɗaya”: (minti 10)

    • Lu 6:37​—Idan muna yafe wa mutane, mu ma za a yafe mana (duba bayanin a nwtsty; w08 5/15 9-10 sakin layi na 13-14)

    • Lu 6:38​—Mu zama masu son bayarwa (duba bayanin a nwtsty)

    • Lu 6:38​—Da mudun da muke auna wa mutane, da shi za a auna mana (duba bayanin a nwtsty)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Lu 6:​12, 13​—Ta yaya Yesu ya kafa misali mai kyau wa Kiristoci da suke so su yanke shawara mai muhimmanci? (w07 8/1 6 sakin layi na 1)

    • Lu 7:35​—Ta yaya abin da Yesu ya faɗa zai taimaka mana idan wani ya yi ƙarya a kanmu? (duba bayanin a nwtsty)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 7:​36-50

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 108

  • Ku Zama Masu Karimci Kamar Jehobah: (minti 15) Ka saka bidiyon. Sai ku amsa tambayoyi na gaba:

    • Ta yaya Jehobah da Yesu suka nuna karimci?

    • Ta yaya Jehobah yake mana albarka idan muka nuna karimci?

    • Me gafartawa da zuciya ɗaya take nufi?

    • A waɗanne hanyoyi ne za mu iya nuna karimci a yadda muke amfani da lokacinmu?

    • Ta yaya za mu nuna karimci a yadda muke yaba wa mutane?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 9 sakin layi na 22-26 da akwatin da ke shafi na 109 da ratayen da ke shafi na 218-219

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 57 da Addu’a