23-29 ga Yuli
LUKA 12-13
Waƙa ta 4 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Kun Fi Tsuntsaye Daraja”: (minti 10)
Lu 12:6—Allah ba ya mantawa da ƙananan tsuntsaye (duba bayanin a nwtsty)
Lu 12:7—Yadda Jehobah ya san mu sosai ya nuna cewa ya damu da mu (duba bayanin a nwtsty)
Lu 12:7—Jehobah yana ɗaukan kowannenmu da daraja (cl 241 sakin layi na 4-5)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Lu 13:24—Me gargaɗin Yesu yake nufi? (duba bayanin a nwtsty)
Lu 13:33—Me ya sa Yesu ya yi wannan furucin? (duba bayanin a nwtsty)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 12:22-40
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka gayyaci mutumin zuwa taro.
Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka karanta. Sai ka ba mutumin wani littafin nazari.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 184-185 sakin layi na 4-5
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 116
Jehobah Bai Manta da Su Ba: (minti 15) Ka saka bidiyon. Bayan haka, ku amsa tambayoyin nan:
Wace matsala ce wasu ’yan’uwa uku suka fuskanta?
Ta yaya Jehobah ya nuna cewa bai manta da su ba?
Ta yaya ’yan’uwan suka ci gaba da bauta wa Jehobah duk da matsalolinsu, kuma ta yaya hakan ya ƙarfafa sauran ’yan’uwa a ikilisiyar?
Ta yaya za ka taimaka wa tsofaffi da kuma marasa lafiya a ikilisiyarku?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 10 sakin layi na 16-24
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 5 da Addu’a