Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 12-13

Kun Fi Tsuntsaye Daraja

Kun Fi Tsuntsaye Daraja

12:6, 7

Me furucin Yesu da ke Luka 12:​6, 7 yake nufi? A aya ta 4 na surar, Yesu ya gaya wa mabiyansa cewa kada su ji tsoron mutanen da za su tsananta musu ko kuma kashe su. Yesu ya ƙarfafa su cewa Jehobah yana daraja kowannensu kuma ba zai bar mutane su tsananta musu har abada ba. Ta hakan, Yesu yana ƙarfafa mabiyansa don su iya jimre matsalolin da za su fuskanta a nan gaba.

Ta yaya za mu iya bin misalin Jehobah a yadda ya damu da waɗanda ake tsananta musu?

A ina ne za mu samu bayanai game da Shaidun Jehobah da suke kurkuku don imaninsu?

A yanzu haka, ’yan’uwa maza da mata guda nawa ne suke kurkuku?