Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 14-16

Kwatancin Yesu Game da Mubazzari

Kwatancin Yesu Game da Mubazzari

15:11-32

Wasu darussa da muka koya daga kwatancin.

  • Yana da kyau mu riƙa kasancewa tare da ’yan’uwanmu Kiristoci kuma mu bi ja-gorancin Ubanmu mai ƙauna

  • Idan mun bar ƙungiyar Jehobah, ya kamata mu dawo domin muna da tabbaci cewa Jehobah yana a shirye ya gafarta mana

  • Ya kamata mu bi misalin Jehobah ta wajen marabtar ’yan’uwa da suka tuba kuma suka dawo ƙungiyar Jehobah