Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

●○○ HAƊUWA TA FARI

Tambaya: Me ma’aurata za su yi don su ji daɗin aurensu?

Nassi: Afi 5:33

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne iyaye za su yi don yaransu su sami tarbiyya mai kyau?

○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO

Tambaya: Mene ne iyaye za su yi don yaransu su sami tarbiyya mai kyau?

Nassi: K. Ma 22:6

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya matasa za su guji faɗawa cikin damuwa?

○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU

Tambaya: Ta yaya matasa za su guji faɗawa cikin damuwa?

Nassi: K. Ma 4:​5, 6

Tambaya don Ziyara ta Gaba: A ina za mu sami shawarwari da za su taimaka mana a harkokinmu na yau da kullum?