1-7 ga Agusta
1 SARAKUNA 1-2
Waƙa ta 98 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Kana Koyan Darasi Daga Kurakuranka Kuwa?”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sar 2:37, 41-46—Wane darasi ne za mu iya koya daga kuskuren Shimeyi? (w05 7/1 20 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sar 1:28-40 (th darasi na 2)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa mutumin katin jw.org. (th darasi na 11)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka gabatar da (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ake Yi a Majami’ar Mulki? kuma ka gayyaci mutumin zuwa taronmu. (th darasi na 20)
Jawabi: (minti 5) km 1/15 2 sakin layi na 1-3—Jigo: Ku Yi Koyi da Waɗanda Suka Ƙware a Yin Wa’azi. (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Kafa Maƙasudai don Sabuwar Shekara Ta Hidima—Ku Cika Fom na Zuwa Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki”: (minti 7) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Ku Ƙara Ƙwazo a Hidimarku da Bangaskiya—Ku Cika Fom na Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki.
“Ku Kafa Maƙasudai don Sabuwar Shekara Ta Hidima—Ku Taimaka a Aikin Gine-ginenmu”: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Ku Ƙara Ƙwazo a Hidimarku da Bangaskiya—Ku Taimaka a Aikin Gine-ginenmu.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 14
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 24 da Addu’a