15-21 ga Agusta
1 SARAKUNA 5-6
Waƙa ta 122 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Sun Yi Ginin da Dukan Zuciyarsu”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sar 6:1—Mene ne ayar nan ta nuna game da Littafi Mai Tsarki? (g-E 5/12 17, akwati)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sar 5:1-12 (th darasi na 12)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka yi amfani da bayanin da ke bayan ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! don ka soma tattaunawa da wani. Ka yi shirin komawa don ka amsa tambayar jigon darasi na 1. (th darasi na 11)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka ziyarci wanda ya karɓi ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, kuma ka nuna masa yadda muke nazari da mutane. (th darasi na 2)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 06 batu na 5 (th darasi na 9)
RAYUWAR KIRISTA
Mun ga Taimakon Jehobah Sa’ad da Muke Gina Majami’un Mulki: (minti 15) Ku kalli bidiyon. Bayan haka sai ku amsa waɗannan tambayoyin: Waɗanne labarai ne suka nuna cewa Jehobah ya albarkaci aikin gina Majami’un Mulki a Micronesia? Ta yaya ruhu mai tsarki ya taimaka wa ’yan’uwan su gina wuraren ibada? Ta yaya ka ga taimakon Jehobah a aikin gina wuraren ibadar da ka yi?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 16
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 20 da Addu’a