29 ga Agusta–4 ga Satumba
1 SARAKUNA 8
Waƙa ta 41 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Sulemanu Ya Yi Addu’a da Dukan Zuciyarsa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sar 8:27—Ta yaya muka san cewa ba a haikalin Jehobah yake zama ba? (w09 6/15 7 sakin layi na 4)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sar 8:31-43 (th darasi na 12)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 1)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, kuma ka gabatar da (amma kar ka kunna) bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 15)
Jawabi: (minti 5) km 5/10 2—Jigo: Kiristoci Masu Hidima Suna Bukatar Yin Addu’a. (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
“Kana Lura da Yadda Jehobah Yake Amsa Addu’o’inka?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Jehobah Mai “Jin Addu’o’i” Ne.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 18 batu na 1-5
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 107 da Addu’a