4-10 ga Yuli
2 Sama’ila 18-19
Waƙa ta 138 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Barzillai Mutum Ne da Ya San Kasawarsa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sam 19:24-30—Ta yaya misalin Mefiboshet zai ƙarfafa mu? (w20.04 30 sakin layi na 19)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sam 19:31-43 (th darasi na 2)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Nufin Allah—Fa 1:28. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. * Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 1)
Jawabi: (minti 5) w21.08 23-25 sakin layi na 15-19—Jigo: Waɗanne Maƙasudai Ne Za Mu Iya Kafawa Idan Yanayinmu Yana Hana Mu Yin Ƙwazo? (th darasi na 20)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Kafa Maƙasudai don Sabuwar Shekara Ta Hidima—Hidimar Majagaba”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Ku Zama da Karfin Zuciya . . . Majagaba.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 11
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 97 da Addu’a
^ Ka duba talifin da ke shafi na 16.