DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Barzillai Mutum Ne da Ya San Kasawarsa
Sarki Dauda ya ba Barzillai damar yin wata hidima (2Sam 19:32, 33; w18.09 9 sakin layi na 6)
Barzillai bai karɓi aikin ba domin ya san kasawarsa (2Sam 19:34, 35; w18.09 9 sakin layi na 7)
Ku san kasawarku kamar Barzillai (w17.01 23 sakin layi na 6)
Sanin kasawarmu zai sa mu san abin da za mu iya yi da abin da ba za mu iya yi ba. Wajibi ne mu san kasawarmu don mu faranta ran Jehobah. (Mi 6:8) Ta yaya za mu amfana idan muna da wannan halin?