8-14 ga Agusta
1 SARAKUNA 3-4
Waƙa ta 88 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Muhimmancin Hikima”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sar 4:20—Mene ne furucin nan “da yawa kamar yashin bakin teku” yake nufi? (w98 2/1 18 sakin layi na 15)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sar 3:1-14 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka bayyana yadda muke nazari da mutane kuma ka ba wa mutumin katin nazarin Littafi Mai Tsarki. (th darasi na 1)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, kuma ka gabatar da (amma kar ka kunna) bidiyon nan Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 3)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 06 batu na 4 (th darasi na 12)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 10)
Ku Kafa Maƙasudai don Sabuwar Shekara Ta Hidima—Ku Riƙa Bayarwa: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Ku Ƙara Ƙwazo a Hidimarku da Bangaskiya—Ku Riƙa Ajiye “Wani Abu” Don Yin Gudummawa. Bayan haka sai ku amsa tambayar nan: A waɗanne hanyoyi ne ma’auratan suka nuna cewa su masu bayarwa ne hannu sake?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 15 da karin bayani na 2
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 14 da Addu’a