10-16 ga Yuli
EZRA 7-8
Waƙa ta 82 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Halin Ezra Ya Sa Aka Ɗaukaka Jehobah”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Ezr 8:1—Me ya sa Yahudawa da yawa da ke Babila suka yi jinkirin bin Ezra zuwa Urushalima? (w06 1/1 10 sakin layi na 2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ezr 8:21-36 (th darasi na 5)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Wahala—1Yo 5:19. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gabatar kuma ku tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 4)
Komawa Ziyara: (minti 5) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Sai ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, kuma ka nuna yadda muke nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane. (th darasi na 11)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 50 batu na 1-5 da bidiyon nan Ku Kāre Yaranku, da ke akwatin nan “Ka Sani?”
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 134 da Adduꞌa