Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Halin Ezra Ya Sa Aka Ɗaukaka Jehobah

Halin Ezra Ya Sa Aka Ɗaukaka Jehobah

Ezra ya bar Kalmar Allah ta ratsa zuciyarsa kuma hakan ya sa yake da halin kirki (Ezr 7:10; w00 10/1 22 sakin layi na 8)

Ta wurin Ezra, mutane sun fahimci cewa Allah mai hikima ne (Ezr 7:25; si-E 75 sakin layi na 5)

Ezra yana da tabbaci cewa Jehobah zai yi masa ja-goranci kuma ya kāre shi domin ya ƙasƙantar da kansa a gaban Allah (Ezr 8:​21-23; it-1-E 1158 sakin layi na 4)

Sarkin ya ba Ezra ƙarin ayyuka domin Ezra ya nuna yana da hikima. Kamar Ezra, za mu iya ɗaukaka Jehobah idan muka kasance da halin kirki.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Waɗanda ba Shaidu ba suna daraja ni domin ina bin ƙaꞌidodin Jehobah?’