14-20 ga Agusta
NEHEMIYA 8-9
Waƙa ta 110 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Ƙarfinku”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Ne 8:2, 8—Idan Israꞌilawan suna “iya ji su gane” Dokar da aka bayar ta hannun Musa, me ya sa Lawiyawan suke bayanawa? (w96 6/1 14 sakin layi na 2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ne 8:1-12 (th darasi na 10)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 13)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gayyaci mutumin zuwa taro, sai ka gabatar kuma ku tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ake Yi a Majamiꞌar Mulki? (th darasi na 11)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 11 batu na 5 da Wasu Sun Ce (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
“Za Ku Iya Sa Iyalinku Su Daɗa Farin Ciki”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 54
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 123 da Adduꞌa