Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Sakamakon Rashin Biyayya

Sakamakon Rashin Biyayya

Wasu Israꞌilawa sun auri matan da suke bauta wa gumaka (Ezr 9:​1, 2; w06 1/1 10 sakin layi na 3)

Sun ƙi bin umurnin Jehobah (Ezr 9:​10-12)

Rashin biyayya ya jawo musu da iyalansu matsaloli (Ezr 10:​10, 11, 44)

Dukan abubuwan da Jehobah ya ce mu yi don amfaninmu ne. (w10 1/1 20 sakin layi na 6) Yin dukan abubuwan da Jehobah ya ce mu yi zai kāre mu daga takaici yanzu kuma zai kai ga albarka marar iyaka a nan gaba.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya bin umurnin Jehobah zai kāre ni daga matsaloli?’