Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Sun Yi Sadaukarwa Domin Jehobah

Sun Yi Sadaukarwa Domin Jehobah

Wasu iyalai sun bar gidajensu da gonakinsu don su ƙaura zuwa Urushalima (Ne 11:1; w98 11/1 17 sakin layi na 13)

Sauran Israꞌilawan sun yi adduꞌa a madadin waɗanda suke a shirye su yi sadaukarwar kuma sun yabe su (Ne 11:2; w86-E 2/15 26)

Albarkun da za mu samu daga wurin Jehobah sun fi duk wata sadaukarwa da muka yi (Mal 3:10; w16.04 7 sakin layi na 15)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Waɗanne albarku na samu don sadaukarwa da na yi a ibadata ga Jehobah?’