Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

24-30 ga Yuli

NEHEMIYA 1-2

24-30 ga Yuli

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “‘Sai Na Yi Adduꞌa’ Nan da Nan”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ne 2:4​—Shin, wannan ne karo na farko da Nehemiya ya yi adduꞌa game da batun nan, kuma wane darasi ne hakan ya koya mana? (w13 11/15 5-6 sakin layi na 12-13)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ne 2:​11-20 (th darasi na 2)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 44

  • Ka Zama Abokin Jehobah​—Jehobah Yana Amsa Adduꞌa Kuwa?: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa tambayar nan, Mene ne wannan bidiyon ya koya mana game da adduꞌa?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 51

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 102 da Adduꞌa