Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Sai Na Yi Adduꞌa” Nan da Nan

“Sai Na Yi Adduꞌa” Nan da Nan

[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Nehemiya.]

Nehemiya ya yi adduꞌa kafin ya amsa wa sarkin (Ne 2:​2-4; w08 2/15 3 sakin layi na 5)

Sarkin ya amince da abin da Nehemiya ya roƙa (Ne 2:​5, 6)

DON BIMBINI: Me za mu yi idan aka ce mu yi bayani game da imaninmu ba zato?​—be-E 177 sakin layi na 4.