28 ga Agusta–3 ga Satumba
NEHEMIYA 12-13
Waƙa ta 34 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Aminci ga Jehobah Zai Sa Ka Zaɓi Abokan Kirki”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Ne 13:10—Tun da mawaƙan haikali Lawiyawa ne, me ya sa aka ambata su dabam? (it-2-E 452 sakin layi na 9)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ne 12:27-39 (th darasi na 2)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin game da dandalinmu, sai ka ba shi katin jw.org. (th darasi na 16)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin yadda muke yin nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane kyauta kuma ka ba shi katin nazarin Littafi Mai Tsarki. (th darasi na 3)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi na darasi na 11 (th darasi na 20)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 5)
“Ku Yi Koyi da Ƙauna Marar Canjawa Ta Jehobah”: (minti 10) Tattaunawa da bidiyo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 55 batu na 5 da taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 84 da Adduꞌa