Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Aminci ga Jehobah Zai Sa Ka Zaɓi Abokan Kirki

Aminci ga Jehobah Zai Sa Ka Zaɓi Abokan Kirki

Ba a yarda mutanen Ammon da na Mowab su “shiga cikin taron jamaꞌar Allah” ba, domin a dā sun yi gāba da bayin Allah (Ne 13:​1, 2; it-1-E 95 sakin layi na 5)

Babban Firist Eliyashib ya bar wani ɗan Ammon ya yi amfani da wurin cin abinci a haikali (Ne 13:​4, 5; w13 8/15 4 sakin layi na 5-6)

Nehemiya ya nuna cewa shi mai aminci ne ga Jehobah saꞌad da ya kawo ƙarshen shirin da Eliyashib ya yi da wani magabcin Allah (Ne 13:​7-9)

Idan muka zaɓi abokai da ba sa ƙaunar Jehobah, hakan zai nuna cewa mu masu aminci ga Jehobah ne?​—w96 4/1 14 sakin layi na 6.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Yaya Jehobah yake ganin abokai na?’