Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

3-9 ga Yuli

EZRA 4-6

3-9 ga Yuli

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Daina Hana Masu Aikin”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • Ezr 4:​1-3​—Me ya sa mutanen suka ƙi a taimaka musu? (w06 1/1 9 sakin layi na 7)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ezr 4:​8-24 (th darasi na 5)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa Ta Fari: Wahala​—Yak 1:13. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin game da dandalinmu, sai ka ba shi katin jw.org. (th darasi na 1)

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin yadda muke yin nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane kyauta kuma ka ba shi katin nazarin Littafi Mai Tsarki. (th darasi na 9)

RAYUWAR KIRISTA