31 ga Yuli–6 ga Agusta
NEHEMIYA 3-4
Waƙa ta 143 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Kana Ganin Ka Fi Ƙarfin Yin Aikin Hannu?”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Ne 4:17, 18—Ta yaya mutum zai yi aikin gini da hannu ɗaya kawai? (w06 2/1 28 sakin layi na 1)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ne 3:15-24 (th darasi na 2)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ku tattauna bayan ƙasidar Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada!, sai ka tambayi mutumin ko zai so a yi nazari da shi. (th darasi na 12)
Jawabi: (minti 5) km 11/12 1—Jigo: Ku Ji Daɗin Aikinku. (th darasi na 10)
RAYUWAR KIRISTA
Yin Aiki da Shaidun Jehobah: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa wannan tambayar, Ta yaya wannan bidiyon ya koya mana cewa halinmu a wajen aiki zai iya sa mutane su saurari waꞌazi?
Bukatun Ikilisiya: (minti 7)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 52
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 29 da Adduꞌa