Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kana Ganin Ka Fi Ƙarfin Yin Aikin Hannu?

Kana Ganin Ka Fi Ƙarfin Yin Aikin Hannu?

Babban firist da ꞌyanꞌuwansa ba sa ganin sun fi ƙarfi su saka hannu a aikin sake gina bangon Urushalima (Ne 3:1)

Wasu manyan garinsu ‘sun ƙi’ su taimaka da aikin ginin (Ne 3:5; w06 2/1 29 sakin layi na 1)

Mata masu aminci sun yi aiki da ƙwazo saꞌad da ake yin wannan aikin gini mai wuya (Ne 3:12; w19.10 23 sakin layi na 11)

Ayyuka da yawa da ake yi a ikilisiya ya ƙunshi aikin hannu ko waɗanda mutane suke gani ba su da muhimmanci kuma ba na a zo a gani ba ne.​—w04 8/1 28 sakin layi na 16.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Yaya nake ji game da yin irin waɗannan ayyukan?’​—1Ko 9:23.