7-13 ga Agusta
NEHEMIYA 5-7
Waƙa ta 17 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Nehemiya Yana So Ya Yi Hidima Ne, Ba Wai A Yi Masa Hidima Ba”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Ne 6:13—Me ya sa ba zai dace Nehemiya ya ɓoye a haikali ba? (w07 7/1 30 sakin layi na 15)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ne 5:1-13 (th darasi na 2)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gabatar kuma ku tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 9)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Saꞌan nan ka ba da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 6)
Jawabi: (minti 5) w13 5/15 7 sakin layi na 17-19—Jigo: Ƙwararrun Masu Bishara Suna Taimaka Wa Juna. (th darasi na 20)
RAYUWAR KIRISTA
“Suna Aiki Tuƙuru don Su Taimaka Mana”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 53
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 35 da Adduꞌa