Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Nehemiya Yana So Ya Yi Hidima Ne, Ba Wai A Yi Masa Hidima Ba

Nehemiya Yana So Ya Yi Hidima Ne, Ba Wai A Yi Masa Hidima Ba

Nehemiya bai yi amfani da ikonsa don ya samu riba ba (Ne 5:​14, 15, 17, 18; w02-E 11/1 27 sakin layi na 3)

Ba kawai Nehemiya ya ja-goranci aikin ba amma shi ma ya saka hannu a aikin (Ne 5:16; w16.09 6 sakin layi na 16)

Nehemiya ya gaya wa Jehobah ya tuna da abubuwan da ya yi don ya taimaka wa bayin Allah (Ne 5:19; w00-E 2/1 32)

Ko da yake Nehemiya gwamna ne, ba ya ganin cewa wajibi ne a ɗaukaka shi. Ya kamata waɗanda suke ja-goranci a ikilisiya su yi koyi da shi.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ina mai da hankali a kan abubuwan da mutane za su mini ne fiye da abin da zan yi musu?’