Wasu ma’aurata a Afirka ta Kudu suna nazari da yaransu

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Yuni 2018

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Jerin tattaunawa game da annabcin Littafi Mai Tsarki.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yesu Ya Cika Annabci

Abubuwa da suka faru a rayuwar Yesu da kuma yadda suka cika annabci da aka yi.

RAYUWAR KIRISTA

Ku Bi Yesu Sawu da Kafa

Yesu ya kafa mana misali mai kyau da za mu iya bi, musamman ma a lokacin da ake tsananta mana.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Mu Zama Masu Saukin Kai Kamar Maryamu

Jehobah ya ba Maryamu wani aiki mai muhimmanci da ba a taba ba wani ba kuma ba za a ba ma wani ba. Kuma dalilin da ya sa aka ba ta aikin shi ne domin tana da saukin kai.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Matasa​—Kuna Karfafa Dangantakarku da Jehobah Kuwa?

Yesu ya kafa mana misali mai kyau na bauta wa Jehobah da kuma yadda ya yi biyayya ga iyayensa.

RAYUWA Ta KIRISTA

Iyaye, Ku Koyar da Yaranku da Kyau Don Su Yi Nasara

Kuna iya taimaka ma yaransu su mai da hankali ga bauta Allah ta wurin yin amfani da kowace dama don su koyar da yara.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Kamar Yesu, Ka Guji Fadawa Cikin Jarraba

Wane abu mai muhimmanci ne Yesu ya yi amfani da shi don ya guji fadawa cikin jarraba?

RAYUWA TA KIRISTA

Ka Guji Hadarin da Ke Dandalin Sada Zumunta Na Intane

Kamar wasu abubuwa, dandalin sada zumunta zai iya taimaka mana ko kuma ya yi mana lahani. Ka yi amfani da ka’idodin Littafi Mai Tsarki don ka san abubuwa da za su iya mana lahani da kuma yadda za mu guje su.