18-24 ga Yuni
LUKA 2-3
Waƙa ta 133 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Matasa—Kuna Ƙarfafa Dangantakarku da Jehobah Kuwa?”: (minti 10)
Lu 2:41, 42—Yesu da iyayensa sun halarci bikin Ƙetarewa da ake yi a kowace shekara (nwtsty na nazarin Lu 2:41)
Lu 2:46, 47—Yesu ya saurari malaman addini kuma ya yi musu tambayoyi (nwtsty na nazari)
Lu 2:51, 52—Yesu ya ci gaba da yin “biyayya” ga iyayensa kuma ya yi farin jini a gaban Allah da mutane (nwtsty na nazari)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Lu 2:14—Mene ne ayar nan take nufi? (nwtsty na nazari)
Lu 3:23—Wane ne mahaifin Yusufu? (wp16.3 9 sakin layi na 1-3)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 2:1-20
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Sai ka ba da amsa ga hujja ta ƙin jin wa’azi da mutanen yankin suka saba bayarwa.
Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.
Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w14 2/15 26-27—Jigo: Waɗanne Dalilai ne Suka Sa Yahudawa na Ƙarni na Farko Suka Yi Ɗokin Zuwan Almasihu?
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 134
“Iyaye, Ku Koyar da Yaranku da Kyau Don Su Yi Nasara”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Sun Yi Amfani da Kowace Dama.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 9 sakin layi na 1-12 da akwatin da ke shafi na 101
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 17 da Addu’a