LUKA 4-5
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Kamar Yesu, Ka Guji Fadawa Cikin Jarraba
Shaiɗan yana ƙoƙari ya ga ya ɓata dangantakarmu da Jehobah kuma yana yin hakan ta wajen gurɓata tunaninmu. Yana duba yanayin kowannenmu don ya san yadda zai jarabce mu.
Wane abu mai muhimmanci ne Yesu ya yi amfani da shi don ya guji faɗawa cikin jarraba? (Ibr 4:12; 1Yo 2:15, 16) Ta yaya zan bi misalinsa?
-
4:1-4
“Sha’awa ta jiki”
-
4:5-8
“Kwaɗayin ido”
-
4:9-12
“Taƙama”