Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

4-10 ga Yuni

MARKUS 15-16

4-10 ga Yuni
  • Waƙa ta 95 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Yesu Ya Cika Annabcin Littafi Mai Tsarki”: (minti 10)

    • Mk 15:​3-5​—Bai ce kome ba sa’ad da aka zarge shi

    • Mk 15:​2429, 30​—An yi caca da tufafinsa kuma aka yi masa ba’a (nwtsty na nazarin Mk 15:​24, 29)

    • Mk 15:​4346​—An binne shi a kabarin mai arziki (nwtsty na nazarin Mk 15:43)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mk 15:25​—Me ya sa abin da marubutan Linjila suka rubuta game da lokacin da aka rataye Yesu a kan gungume ya bambanta? (nwtsty na nazari)

    • Mk 16:8​—Me ya sa juyin New World Translation bai saka dogo ko gajeren kammalawa a littafin Markus ba? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mk 15:​1-15

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 2

RAYUWAR KIRISTA