24-30 ga Yuni
FILIBIYAWA 1-4
Waƙa ta 33 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Kada Ku Damu da Kome”: (minti 10)
[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Filibiyawa.]
Fib 4:6—Idan kana cikin damuwa, ka yi addu’a ga Allah (w17.08 10 sakin layi na 10)
Fib 4:7—Ka bar “salamar” Allah ta kāre ka (w17.08 10 sakin layi na 7; 12 sakin layi na 16)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Fib 2:17—Ta yaya aka zub da manzo Bulus “kamar hadaya”? (mwbr19.06-HA an ɗauko daga it-2 528 sakin layi na 5)
Fib 1:23—Waɗanne abubuwa “biyu” ne suka matsa wa Bulus, kuma me yake so? (w08 8/15 28 sakin layi na 2)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fib 4:10-23 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ku bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 4)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 6 sakin layi na 3-4 (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
Waye Ke da Iko, Kai ko Na’urarka?: (minti 5) Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa tambayoyin nan: Ta yaya na’urori suke taimaka mana? Ta yaya shaƙuwa da na’urori suke da haɗari? Ta yaya za ka san ko ka shaƙu da na’urarka? Waɗanne matakai ne ya kamata ka ɗauka don ka mai da hankali ga “abin da ya fi kyau”? (Fib 1:10)
“Ka Zaɓi Nishaɗi Mai Kyau”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Wane Irin Nishaɗi Ne Zan Zaɓa?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 9 sakin layi na 15-18 da Taƙaitawa da ke shafi na 103-104
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 76 da Addu’a