Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 44-45

Yusuf ya gafarta wa ’yan’uwansa

Yusuf ya gafarta wa ’yan’uwansa

44:1, 2, 33, 34; 45:4, 5

Idan wani ya ci mana mutunci da gangan, zai yi mana wuya mu gafarta masa. Me ya taimaka ma Yusuf ya gafarta ma ’yan’uwansa bayan sun ci mutuncinsa?

  • Yusuf bai rama abin da ’yan’uwansa suka yi masa ba, amma ya gafarta musu.​—Za 86:5; Lu 17:​3, 4

  • Bai riƙe ’yan’uwansa a zuciya ba, amma ya yi koyi da Jehobah ta wajen gafarta musu da dukan zuciyarsa.​—Mi 7:​18, 19

Ta yaya zan yi koyi da yadda Jehobah yake gafartawa?